Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran iba na kasar Iraki cewa; limamin hubbaren Imam Hossein (AS) a kasarbala Abdulmahdi Karbala'I ya bayyana cewa; Wajibi ne mahajjata su kiyaye ka'idoji da dokokin addinin Musulunci dangane da aikin hajji a lokacin da suke gudanar da wannan ibada mai matsayi a cikin addinin Musulunci da wurin ubangiji.496376