IQNA

Idam Musulmi Ba Su Hada Kansu Yanzu Ba Lokaci Ya kure Musu

16:12 - November 22, 2009
Lambar Labari: 1852683
Bangarn kas ada kasa; Idan al'ummar musulmi ba su hada kansu a wannan lokaci ba, to hakika lokaci yana kure musu, domin kuwa rashin samun hadin kan muslmi a cikin irin wannan yanayi yana da muhimmanci matuka.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yad alabaransa daga birnin makka mai alfarma cewa; a wani jawabi da mataimakin shugaban kasar Iran ya gabatar a birnin Makka ya bayyana cewa; Idan al'ummar musulmi ba su hada kansu a wannan lokaci ba, to hakika lokaci yana kure musu, domin kuwa rashin samun hadin kan muslmi a cikin irin wannan yanayi yana da muhimmanci matuka.496398


captcha