IQNA

Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Kan Hajji A Makka

16:11 - November 22, 2009
Lambar Labari: 1852686
Bangaren kasa da kasa; Ana ci gaba da gudanar da babban taro kan ayyukna hajji a birnin Makka, wanda manyan malamai daga kasashen muulmi suke samun halarta.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; Ana ci gaba da gudanar da babban taro kan ayyukna hajji a birnin Makka, wanda manyan malamai daga kasashen muulmi suke samun halarta. Bayanin ya ci gaba da cewa; Taron yana yin dubi kan irin muhimmancin da ke tattare da hadin kai tsakanin musulmi, da kuma yadda ya kamata a manta da batutuwa na banbancin mazhabobin da ke cikin muslunci, tare da hada kai tsakanin dukkanin mabiya mazhabobi mabanbanta domin yi wa Musulunci hidima.496341



captcha