IQNA

An Kammala Zaman Bayar Da Horo kan Karatun Kur'ani a Kuwait

16:42 - November 22, 2009
Lambar Labari: 1852716
Bangaren kasa da kasa; An girmama wasu daga cikin makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki na kasar Kuwait, da suka shiga gasar karatu da haedar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar a matsayi na kasa da kasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait cewa; An girmama wasu daga cikin makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki na kasar Kuwait, da suka shiga gasar karatu da haedar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar a matsayi na kasa da kasa, Bayanin ya ci gaba da cewa dukkanin wadanda suka samu halartar taron sun karbi kyaututuka daga cibiyar kula da harkokin kur'ani ta kasar.
496248
captcha