Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa da ke tare da tawagar alhazan bana cewa; An fara gudanar da tarukan horar da masu yi wa mahajjata hannunka mai sanda kan yadda ake gudanar ayyukan ibadar hajji a jami'ar ummul Qura da ke birnin Makka mai alfarma. An fara gudanar da tarukan horar da masu yi wa mahajjata hannunka mai sanda kan yadda ake gudanar ayyukan ibadar hajji a jami'ar ummul Qura da ke birnin Makka mai alfarma. 497099