Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na sundaytimes cewa; An bude wani shafin internet na saukaka harkokin tafiye-tafiyen muslmi a kasar Singapour, wanda wasu daga cikin cibiyoyin musulmin kasar suka bude kuma suke tafiyar da shi. An bude wani shafin internet na saukaka harkokin tafiye-tafiyen muslmi a kasar Singapour, wanda wasu daga cikin cibiyoyin musulmin kasar suka bude kuma suke tafiyar da shi.497150