Bangaren kasa da kasa; wajibi ne a koyar da kananan yara hakikanin addinin muslunci tare da kauce wa tsatsauran ra'ayi ta yadda za su tashi da tunanin addini na hakika ba tare da bata sunansa a idon duniya, musamman ma kasashen da ba na musulmi ba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na kungiyar fikihun musulmi ta duniya cewa; babban sakataren kugiyar Abdul-Mohsen Turki ya bayyana cewa; wajibi ne a koyar da kananan yara hakikanin addinin muslunci tare da kauce wa tsatsauran ra'ayi ta yadda za su tashi da tunanin addini na hakika ba tare da bata sunansa a idon duniya, musamman ma kasashen da ba na musulmi ba. 496926