IQNA

An Buga Tare Da yada Littafin Tauhidi A Kasar Faransa

16:59 - November 23, 2009
Lambar Labari: 1853229
Bangaren kasa da kasa; An buga tare da yada littafin tauhidi a kasar Faransa wanda ya yi bayani dangane da mahangar addinai da masana kana bin da ake nufi da tauhidi, wanda ke samun karbuwa daga masana na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran iser cewa; An buga tare da yada littafin tauhidi a kasar Faransa wanda ya yi bayani dangane da mahangar addinai da masana kana bin da ake nufi da tauhidi, wanda ke samun karbuwa daga masana na kasar. An buga tare da yada littafin tauhidi a kasar Faransa wanda ya yi bayani dangane da mahangar addinai da masana kana bin da ake nufi da tauhidi, wanda ke samun karbuwa daga masana na kasar.496931

captcha