Kamfanin dillancin labaran iqn aya habarta cewa; Za a fara gudanar da wani zaman taro a kasar faransa dangane da mahangar addinin Musulunci kan harkar irfani, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban na kasar. Za a fara gudanar da wani zaman taro a kasar faransa dangane da mahangar addinin Musulunci kan harkar irfani, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban na kasar.496906