IQNA

Tattaunawa Tare Da Isra'ila Ba Ta Haifar Da Da Mai Ido

16:58 - November 23, 2009
Lambar Labari: 1853232
Bangaren siyasa; Wani mamba akungiyar gwagwarmaya ta hizbullah ya fadi cewa, duk wata tattaunawa tare da Isra'ila ba t haifar da da mai ido, kuma hakan ba ya haifar da komai illa bata lokaci kawai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa dake birnin Beirut na kasar Labanan cewa; Wani mamba akungiyar gwagwarmaya ta hizbullah ya fadi cewa, duk wata tattaunawa tare da Isra'ila ba t haifar da da mai ido, kuma hakan ba ya haifar da komai illa bata lokaci kawai. Ya ci Gaba da cewa mayar da hankali da wasu suka yi wajen tattaunawa tare da bangaren yahudawan sahyuniya tsawon shekaru 18 bai haifar musu da komai ba illa nadama, yayin da gwagwarmaya a Labanan a cikin wadannan shekaru ta 'yantar da yankunanta da suka hada Beirut daga mamayen Isra'ila.497263


captcha