Kamfanin dillancin labaran Iqna daga kasa mai tsarki ya habrta cewa an gudanar da wani zaman taro kan ayyukan hajji a mahangar jagoran juyin juya halin muslunci a birnin Makka da ke can kasa mai tsarki. A Bangaren guda bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da tarukan horar da masu yi wa mahajjata hannunka mai sanda kan yadda ake gudanar ayyukan ibadar hajji a jami'ar ummul Qura da ke birnin Makka mai alfarma. An fara gudanar da tarukan horar da masu yi wa mahajjata hannunka mai sanda kan yadda ake gudanar ayyukan ibadar hajji a jami'ar ummul Qura da ke birnin Makka mai alfarma.497240