IQNA

An Fara Gudanar Da Tarukan Horar Da Mahajjata A Abudhabi

10:13 - November 25, 2009
Lambar Labari: 1853892
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da tarukan horar da masu yi wa mahajjata hannunka mai sanda kan yadda ake gudanar ayyukan ibadar hajji a jami'ar ummul Qura da ke birnin Makka mai alfarma.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa da ke tare da tawagar alhazan bana cewa; An fara gudanar da tarukan horar da masu yi wa mahajjata hannunka mai sanda kan yadda ake gudanar ayyukan ibadar hajji a jami'ar ummul Qura da ke birnin Makka mai alfarma. An fara gudanar da tarukan horar da masu yi wa mahajjata hannunka mai sanda kan yadda ake gudanar ayyukan ibadar hajji a jami'ar ummul Qura da ke birnin Makka mai alfarma. 497636

captcha