Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bagaren yad alabarai na ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar saudiyya cewa; An bude wata hanyar wayar tarho tat a amsa tambayoyin maniyyata dangane da lamurra da suka shafi ayyukan haji, wadda za ta rika gudanar da ayyukanta kyauta. An bude wata hanyar wayar tarho tat a amsa tambayoyin maniyyata dangane da lamurra da suka shafi ayyukan haji, wadda za ta rika gudanar da ayyukanta kyauta.498365