IQNA

An fara Gudanar Da Wani Taron Baje Kolin Kayan Musulunci A Amurka

10:42 - November 26, 2009
Lambar Labari: 1854325
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani baje kolin kayyakin Musulunci a jahar Carolina ta kasar Amurka wanda musulmin kasar suka shirya gudanarwa,
Kamfanin dllancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na islam online cewa; An fara gudanar da wani baje kolin kayyakin Musulunci a jahar Carolina ta kasar Amurka wanda musulmin kasar suka shirya gudanarwa, An fara gudanar da wani baje kolin kayyakin Musulunci a jahar Carolina ta kasar Amurka wanda musulmin kasar suka shirya gudanarwa. Wannan na daya daga cikin irin tarukan da suke gudanarwa. 498266
captcha