Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran World Bulletin cewa; Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a yankin Kossovo, wanda cibiyar kula da harkokin addinin Musulunci ta kasar ta shirya gudanarwa a cikin makonnan. Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a yankin Kossovo, wanda cibiyar kula da harkokin addinin Musulunci ta kasar ta shirya gudanarwa a cikin makonnan. 498290