IQNA

Gwamnatin Turkiya Ta Ki Amincewa Da Ziyarar Geert Wilders A Kasarta

10:41 - November 26, 2009
Lambar Labari: 1854329
Bangaren kasa da kasa; Gwamnatin kasar Turkiya ta nuna rashin amincewarta da ziyarar dan majalisar kasar Holland din nan mai tsananin gaba da addinin Musulunci Geert Wilders, bayan day a nemi ya kai wata ziyara a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Aksam cewa; Gwamnatin kasar Turkiya ta nuna rashin amincewarta da ziyarar dan majalisar kasar Holland din nan mai tsananin gaba da addinin Musulunci Geert Wilders, bayan day a nemi ya kai wata ziyara a kasar. Gwamnatin kasar Turkiya ta nuna rashin amincewarta da ziyarar dan majalisar kasar Holland din nan mai tsananin gaba da addinin Musulunci Geert Wilders, bayan day a nemi ya kai wata ziyara a kasar.498261

captcha