Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da taron baje kolin kayyakin halal a birnin Istanbul na kasar Turkiya a cikin shekara ta 2010, wanda cibiyar kula da harkokin kayyakin halal za ta dauki nauyin shryawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqn aya nakalto daga kamfanin dillancin labaran vatan cewa; Za a gudanar da taron baje kolin kayyakin halal a birnin Istanbul na kasar Turkiya a cikin shekara ta 2010, wanda cibiyar kula da harkokin kayyakin halal za ta dauki nauyin shryawa da gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa; Za a gudanar da taron baje kolin kayyakin halal a birnin Istanbul na kasar Turkiya a cikin shekara ta 2010, wanda cibiyar kula da harkokin kayyakin halal za ta dauki nauyin shryawa da gudanarwa.498432