Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga tashar talabijin din Rasid cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan shahadar Imam Baqir (AS) a Saudiyya a daren yau, a babbar Husainiyar Mahdawiyya da ke yankin Katif. Za a gudanar da wani zaman taro kan shahadar Imam Baqir (AS) a Saudiyya a daren yau, a babbar Husainiyar Mahdawiyya da ke yankin Katif.498477