IQNA

An Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Harkokin Sadarwar Musulunci

14:46 - November 26, 2009
Lambar Labari: 1854359
Bangaren kasa da kasa; Cibiyar da ke kula da harkokin sadarwa ta birnin Makka ta shirya gudanar da wani zaman taro wanda aka kammala a birnin Makka mai alfarma.
Kamfanin dillancin labaran iqna daga makka ya habarta cewa; Cibiyar da ke kula da harkokin sadarwa ta birnin Makka ta shirya gudanar da wani zaman taro wanda aka kammala a birnin Makka mai alfarma. An kammala taron karawa juna ilimi da aka gudanar a birnin makka da ake kasa mai tsarki, wanda ya samu halartar masana daga kasashen musulmi karkashin shirin kungiyar hadin kan kasashen musulmi. An kammala taron karawa juna ilimi da aka gudanar a birnin makka da ake kasa mai tsarki, wanda ya samu halartar masana daga kasashen musulmi karkashin shirin kungiyar hadin kan kasashen musulmi. 498705
captcha