Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran biye cewa; An fara gudanar da shirye-shiryen tarukan watan muharram a kasar Turkiya, wanda aka fara aiwatarwa kafin shigowar watan domin tunawa da shahadar Imam Hussain. An fara gudanar da shirye-shiryen tarukan watan muharram a kasar Turkiya, wanda aka fara aiwatarwa kafin shigowar watan domin tunawa da shahadar Imam Hussain.500230