IQNA

Ayatollah Raishahri Ya Ziyarci Tawagar Hizbullah A Makka

14:44 - November 26, 2009
Lambar Labari: 1854365
Bnagaren kasa da kasa; Ayatollah Raishahri daya daga cikin manyan malaman Iran kuma Amirul hajji na kasar Iran ya kai wata ziyara a sansanin tawagar kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah a birnin Makka.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa da ke makka cewa; Ayatollah Raishahri daya daga cikin manyan malaman Iran kuma Amirul hajji na kasar Iran ya kai wata ziyara a sansanin tawagar kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah a birnin Makka. Ayatollah Raishahri daya daga cikin manyan malaman Iran kuma Amirul hajji na kasar Iran ya kai wata ziyara a sansanin tawagar kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah a birnin Makka. 500308

captcha