IQNA

An Bude Wata Hanyar Karatun Kur'ani ta Wayar Tarho a Nigeria

14:43 - November 26, 2009
Lambar Labari: 1854368
Bangaren kasa da kasa; An bude wata hanyar wayar tarho ta amsa tambayoyin maniyyata dangane da lamurra da suka shafi ayyukan haji, wadda za ta rika gudanar da ayyukanta kyauta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bagaren yad alabarai na ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar saudiyya cewa; An bude wata hanyar wayar tarho tat a amsa tambayoyin maniyyata dangane da lamurra da suka shafi ayyukan haji, wadda za ta rika gudanar da ayyukanta kyauta. An bude wata hanyar wayar tarho tat a amsa tambayoyin maniyyata dangane da lamurra da suka shafi ayyukan haji, wadda za ta rika gudanar da ayyukanta kyauta. 500307


captcha