Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na islam azer cewa; An keta alfarmar wani masallaci na wasu musulmi a daren da ya gabata, inda wasu da ba'asan ko su wane neb a suka yi wasu zane-zanen batunci a kan bangayensa. An keta alfarmar wani masallaci na wasu musulmi a daren da ya gabata, inda wasu da ba'asan ko su wane neb a suka yi wasu zane-zanen batunci a kan bangayensa.500320