IQNA

Sama Da Mutane Dubu 24 Ne Suka Sa Hannu Kan Koyarwa A Turkiya

14:43 - November 26, 2009
Lambar Labari: 1854370
Bangaren kasa da kasa; Kwamitin kula da harkokin koyarwa a kasar Turkiya ya karbi sa hannun sama da mutane 24 da ke nema a canja tsarin koyarwa a kasar ta Turkiya domin bai wa kowane bangare hakkinsa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Turkiya cewa; Kwamitin kula da harkokin koyarwa a kasar Turkiya ya karbi sa hannun sama da mutane 24 da ke nema a canja tsarin koyarwa a kasar ta Turkiya domin bai wa kowane bangare hakkinsa. Kwamitin kula da harkokin koyarwa a kasar Turkiya ya karbi sa hannun sama da mutane 24 da ke nema a canja tsarin koyarwa a kasar ta Turkiya domin bai wa kowane bangare hakkinsa.500375

captcha