IQNA

An Gudanar Da Wani Taro kan hakkokin 'Yan Gudun Hijira A UAE

14:42 - November 26, 2009
Lambar Labari: 1854371
Bangaren kasa da kasa; Cibiyar kula da harkokin bincike kan hakkokin dan adam ta gudanar da zamanta kan hakkokin 'yan gudun hijira a dukkanin sassa na duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa cewa; Cibiyar kula da harkokin bincike kan hakkokin dan adam ta gudanar da zamanta kan hakkokin 'yan gudun hijira a dukkanin sassa na duniya. Cibiyar kula da harkokin bincike kan hakkokin dan adam ta gudanar da zamanta kan hakkokin 'yan gudun hijira a dukkanin sassa na duniya. 500265

captcha