Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa cewa; Cibiyar kula da harkokin bincike kan hakkokin dan adam ta gudanar da zamanta kan hakkokin 'yan gudun hijira a dukkanin sassa na duniya. Cibiyar kula da harkokin bincike kan hakkokin dan adam ta gudanar da zamanta kan hakkokin 'yan gudun hijira a dukkanin sassa na duniya. 500423