Bangaren kur'ani; Jami'ar Almustafa da ke birnin Qom ta dauki nauyin shirya tare da gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa, da ta samu halartar dubban dalibai da suka hada da iaraniyawa da 'yan kasashen waje.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Qom cewa; Jami'ar Almustafa da ke birnin Qom ta dauki nauyin shirya tare da gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa, da ta samu halartar dubban dalibai da suka hada da iaraniyawa da 'yan kasashen waje. Jami'ar Almustafa da ke birnin Qom ta dauki nauyin shirya tare da gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa, da ta samu halartar dubban dalibai da suka hada da iaraniyawa da 'yan kasashen waje.500455