IQNA

An Yi Allawadai Da Kai Hari kan Cibiyoyin Musulmi A Genneva

12:54 - November 30, 2009
Lambar Labari: 1855405
Bnagaren kasa da kasa; Kungiyoyin muslumi daga sassa daban-daban na kasashen duniya su yi Allahwadai da kai hari da wasu gaba da muslunci suka yi kan wata cibiyar al'adu ta musulmi a birnin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na cibiyar kula da harkokin fikihun muslunci cewa; Kungiyoyin muslumi daga sassa daban-daban na kasashen duniya su yi Allahwadai da kai hari da wasu gaba da muslunci suka yi kan wata cibiyar al'adu ta musulmi a birnin. Kungiyoyin muslumi daga sassa daban-daban na kasashen duniya su yi Allahwadai da kai hari da wasu gaba da muslunci suka yi kan wata cibiyar al'adu ta musulmi a birnin.501374


captcha