Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait cewa; Aikin hajji wata dama ta karfafa juna tsakanin al'ummar musulmi kamar dai yadda saekin Saudiyya Abdullah Bin Abdulaziz ya fada. Bayanin ya ci gaba da cewa a duk lokacin da musulmi suka farga daga matsalar da ta dabaibaye su suka hada kansu to kuwa za fi ganin amfanin aikin haji.501455