IQNA

Za A Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Zamantakewar Musulmi

12:53 - November 30, 2009
Lambar Labari: 1855408
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan rayuwar zamantakewar musulmi a mtsayi na kasa da kasa, wanda zai samu halartar masana dag asassa daban-daban na kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na cibiyar kula da harkokin ilimi da al'adun kasashen musulmi cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan rayuwar zamantakewar musulmi a mtsayi na kasa da kasa, wanda zai samu halartar masana dag asassa daban-daban na kasashen musulmi. Za a gudanar da wani zaman taro kan rayuwar zamantakewar musulmi a mtsayi na kasa da kasa, wanda zai samu halartar masana dag asassa daban-daban na kasashen musulmi. 501499

captcha