Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani baje kolin kur'ani mai tsarki a wajen gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a jami'ar Mostafa da ke da babban reshe a birnin qom na jamhuriyar Musulunci. An gudanar da wani baje kolin kur'ani mai tsarki a wajen gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a jami'ar Mostafa da ke da babban reshe a birnin qom na jamhuriyar Musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani baje kolin kur'ani mai tsarki a wajen gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a jami'ar Mostafa da ke da babban reshe a birnin qom na jamhuriyar Musulunci. 501553