IQNA

An Bude Masallacin Imam Reda (AS) A Kasar Gorgia

12:53 - November 30, 2009
Lambar Labari: 1855414
Bangaren siyasa da zamantakewa; An bude wani masallaci da aka sa ma suna masallacin Iamm Reda (AS) a yankin Mamdali da ke kasar Gorgia.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An bude wani masallaci da aka sa ma suna masallacin Iamm Reda (AS) a yankin Mamdali da ke kasar Gorgia. Bayanin ya ci gaba da cewa bude masallaci na daya daga cikin muhimman abubuwa na tarihi da suka afku a cikin wadanna 'yan shekaru. An bude wani masallaci da aka sa ma suna masallacin Iamm Reda (AS) a yankin Mamdali da ke kasar Gorgia.501487
captcha