IQNA

Zaman Lafiya A Kasar Labanan Na Tare Da Ned a Ajiye Banbancin Mazhaba

12:52 - November 30, 2009
Lambar Labari: 1855425
Bangaren siyasa da zamantakewa; Samun zaman lafiya mai dorewa a kasar Labanan yana tattare ne da samun fahimtar juna tare da ajiye dukkanin banbance-banbancen mazhaba tsakanin al'ummar kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; daya daga cikin manyan malaman addinin mulunci a a kasar Labanan ya bayyana cewa; Samun zaman lafiya mai dorewa a kasar Labanan yana tattare ne da samun fahimtar juna tare da ajiye dukkanin banbance-banbancen mazhaba tsakanin al'ummar kasar. Samun zaman lafiya mai dorewa a kasar Labanan yana tattare ne da samun fahimtar juna tare da ajiye dukkanin banbance-banbancen mazhaba tsakanin al'ummar kasar. 501309




captcha