IQNA

An Buga Labarin Sakon Jagoran juyin juya halin Musulunci A India

12:51 - November 30, 2009
Lambar Labari: 1855428
Bangaren siyasa da zamantakewa; Sakon jagoran juyin juya halin muslunci a Iran dangane da ayyukan hajji ya samu karbubuwa a wurin jaridun kasar India.
Kamfanin dillancin labaran iqn aya habarta cewa; Sakon jagoran juyin juya halin muslunci a Iran dangane da ayyukan hajji ya samu karbubuwa a wurin jaridun kasar India. Jaridun kasar India da dama sun rubuta bayanai dangane da abin da jawabin na jagora ya kunsa, inda suka kawo labarin dalla-dalla ba tare da ragi ko kari ba. 501260


captcha