IQNA

Musulmi Su Yi Amfani Da Damar Ayyukan Hajji Domin Hadin Kansu

12:51 - November 30, 2009
Lambar Labari: 1855430
Bangaren kur'ani; Ya rataya kan al'ummar musulumi su yi amfani da damar da suke samu wajen gudanar da ayyukan hajji domin samun hadin kai mai dorewa a tsakaninsu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga mataimakin ministan harkokin wajen Iran Mohammad Reza Khormayan cewa; Ya rataya kan al'ummar musulumi su yi amfani da damar da suke samu wajen gudanar da ayyukan hajji domin samun hadin kai mai dorewa a tsakaninsu. Ya rataya kan al'ummar musulumi su yi amfani da damar da suke samu wajen gudanar da ayyukan hajji domin samun hadin kai mai dorewa a tsakaninsu.501182
captcha