Kamfanin dillancin labaran iqn aya habarta cewa; Daya daga cikin mambobin kwamitin kula da ayyukan hajji a majalisar shawara ta kasar Iran ya bayyana cewa dole mahajjata su san matsayin aikin hajji kafin gudanar da shi. Daya daga cikin mambobin kwamitin kula da ayyukan hajji a majalisar shawara ta kasar Iran ya bayyana cewa dole mahajjata su san matsayin aikin hajji kafin gudanar da shi.498157