IQNA

Allah Ya Bayyana Wa Mutum Halastaccen Abinci A Cikin Kur'ani

12:20 - December 03, 2009
Lambar Labari: 1856801
Bangaren kur'ani; A cikin kur'ani mia tsarki Allah ya bayyana nau'oin abinci wadanda suka dace da bil adama da kuma suke da matukar amfani gare shi a cikin rayuwarsa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na cibiyar kula da harkokin kur'ani na yankin Hamedan cewa; A cikin kur'ani mia tsarki Allah ya bayyana nau'oin abinci wadanda suka dace da bil adama da kuma suke da matukar amfani gare shi a cikin rayuwarsa. A cikin kur'ani mia tsarki Allah ya bayyana nau'oin abinci wadanda suka dace da bil adama da kuma suke da matukar amfani gare shi a cikin rayuwarsa. 503200


captcha