Bangaren kasa da kasa; Isar da sako a ranar idil ghadir take da aka baiwa wata makala ta Imam Musa Sadr, wadda ya rubuta kan matsayin ranar Ghadir da kuma irin sakon da ranar ta dauke dauke da shi ga al'ummar musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren hulda da jama'a na cibiyar Imam Musa Sadr cewa; Isar da sako a ranar idil ghadir take da aka baiwa wata makala ta Imam Musa Sadr, wadda ya rubuta kan matsayin ranar Ghadir da kuma irin sakon da ranar ta dauke dauke da shi ga al'ummar musulmi. Isar da sako a ranar idil ghadir take da aka baiwa wata makala ta Imam Musa Sadr, wadda ya rubuta kan matsayin ranar Ghadir da kuma irin sakon da ranar ta dauke dauke da shi ga al'ummar musulmi. 504646