IQNA

Za A Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki A Garin Rawalfindi

14:59 - December 07, 2009
Lambar Labari: 1858016
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Rawalfindi na kasar India, wadda za ta samu halartar makaranta kur'ani daga sassa daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren kula da harkokin labarai na babbar cibiyar kula da ala'adu da harkokin ilimi ta Iran reshen kasar India cewa; Za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Rawalfindi na kasar India, wadda za ta samu halartar makaranta kur'ani daga sassa daban-daban na kasar. Za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Rawalfindi na kasar India, wadda za ta samu halartar makaranta kur'ani daga sassa daban-daban na kasar. 504467


captcha