Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Iraki cewa; An fara gudanar da tarukan idi Ghadir a dukkanin yankunan mabiya mazhabar shi'a a sassa daban-daban na kasar Iraki, inda ake ta bukukuwa da shagulgula. An fara gudanar da tarukan idi Ghadir a dukkanin yankunan mabiya mazhabar shi'a a sassa daban-daban na kasar Iraki, inda ake ta bukukuwa da shagulgula. 504507