Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da zaman taro mai taken Musulunci da tattalin arziki, wanda za a gudanar a birnin Istanbul na kasar Turkiya tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na ikder cewa; Za a gudanar da zaman taro mai taken Musulunci da tattalin arziki, wanda za a gudanar a birnin Istanbul na kasar Turkiya tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi. Za a gudanar da zaman taro mai taken Musulunci da tattalin arziki, wanda za a gudanar a birnin Istanbul na kasar Turkiya tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi. 505012