Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An bude wani shafin internet na harkokin sadarwar kasashen musulmi a birnin Riyad na kasar Saudiyya, wanda zai rika kula da harkokin labarai da ingancinsu kasashen musulmi. An bude wani shafin internet na harkokin sadarwar kasashen musulmi a birnin Riyad na kasar Saudiyya, wanda zai rika kula da harkokin labarai da ingancinsu kasashen musulmi.505433