IQNA

Za A Gudanar Da Gasar Hardar Kur'ani Da Hadisan Manzo A Qatar

12:34 - December 10, 2009
Lambar Labari: 1859194
Bangaren kasa da kasa; Za a bude wata bababr cibiyar koyar da mata karatun kur'ani mia tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wadda zata mayar da hankali wajen bayar da ilmomin kur'ani mai tsarki ga mata.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin labaran kasar Qatar cewa; Za a bude wata bababr cibiyar koyar da mata karatun kur'ani mia tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wadda zata mayar da hankali wajen bayar da ilmomin kur'ani mai tsarki ga mata. Za a bude wata bababr cibiyar koyar da mata karatun kur'ani mia tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wadda zata mayar da hankali wajen bayar da ilmomin kur'ani mai tsarki ga mata.506091
captcha