IQNA

Taron Kratun Addu'ar Ahad A Birnin Malborn na kasar Austaralia

12:33 - December 10, 2009
Lambar Labari: 1859203
Bangaren kur'ani; An gudanar da zaman taro kan addu'ar ahad a birnin Malborn na kasar Australia, wadda ta samu halartar mabiya mazhabar shi'a na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na kasar Australia cewa; An gudanar da zaman taro kan addu'ar ahad a birnin Malborn na kasar Australia, wadda ta samu halartar mabiya mazhabar shi'a na kasar. An gudanar da zaman taro kan addu'ar ahad a birnin Malborn na kasar Australia, wadda ta samu halartar mabiya mazhabar shi'a na kasar. 506163
captcha