IQNA

An Gabatar Da Shawarwarin Iran Kan Tattaunawa Tsakanin Addinai

12:32 - December 10, 2009
Lambar Labari: 1859204
Bangaren siyasa da zamantakewa; Shugaban cibiyar kula da harkokin al'adu da fasaha ta kasar Iran Mahdi Mustafawi ya gabatar da shawarwarin Iran dangane da batun tattaunawar addinai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na Iran cewa; Shugaban cibiyar kula da harkokin al'adu da fasaha ta kasar Iran Mahdi Mustafawi ya gabatar da shawarwarin Iran dangane da batun tattaunawar addinai. Shugaban cibiyar kula da harkokin al'adu da fasaha ta kasar Iran Mahdi Mustafawi ya gabatar da shawarwarin Iran dangane da batun tattaunawar addinai. 506160




captcha