Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na kasar Jordan cewa; Cibiyar kula da harkokin karatun kur'ani da shirya gasa a kasar Jordan ta shirya bayar da horo kan karatu da hardar kur'ani mai tasrki tare da tahjwidi a birnin Aman. Cibiyar kula da harkokin karatun kur'ani da shirya gasa a kasar Jordan ta shirya bayar da horo kan karatu da hardar kur'ani mai tasrki tare da tahjwidi a birnin Aman. 504673