IQNA

Kungiyar OIC Ta Yi Allawadai Da Matakin Hana Gina Masallatai

11:07 - December 12, 2009
Lambar Labari: 1859718
Bangaren kasa da kasa; Kasashe mambobi a kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC sun yi Allawadai da matakin da gwamnatin Switzerland ta dauka na hana gina masallatai a cikin kasarta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Kasashe mambobi a kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC sun yi Allawadai da matakin da gwamnatin Switzerland ta dauka na hana gina masallatai a cikin kasarta. Kasashe mambobi a kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC sun yi Allawadai da matakin da gwamnatin Switzerland ta dauka na hana gina masallatai a cikin kasarta. 506947

captcha