IQNA

An Yi Allawadai da Nuna Kiyayya Ga Addinin Musulunci

11:06 - December 12, 2009
Lambar Labari: 1859724
Bangaren kasa da kasa; Kwamitin kula da harkokin Musulunci ya yi Allawadai da matakan da wasu kasashen yammacin turai suke dauka na nuna gaba da addinin Musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran PRNews cewa; Kwamitin kula da harkokin Musulunci ya yi Allawadai da matakan da wasu kasashen yammacin turai suke dauka na nuna gaba da addinin Musulunci.
Kwamitin kula da harkokin Musulunci ya yi Allawadai da matakan da wasu kasashen yammacin turai suke dauka na nuna gaba da addinin Musulunci. 507000

captcha