IQNA

Jagororin Palastinawa Sun Yi Allawadai Da Wulakanta Kur'ani

13:03 - December 13, 2009
Lambar Labari: 1860425
Bangaren kasa da kasa; Jagori gami da malaman palastinawa sun yi Allawadai da wulakanta kur'ani mai tsarki da wasu yahudawa suka yi, bayan da suka kai wani farmaki a kan wani masallaci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Jagori gami da malaman palastinawa sun yi Allawadai da wulakanta kur'ani mai tsarki da wasu yahudawa suka yi, bayan da suka kai wani farmaki a kan wani masallaci. Jagori gami da malaman palastinawa sun yi Allawadai da wulakanta kur'ani mai tsarki da wasu yahudawa suka yi, bayan da suka kai wani farmaki a kan wani masallaci. 507336
captcha