IQNA

Za a Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Tasirin Addini A Rayu

13:03 - December 13, 2009
Lambar Labari: 1860427
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan tasirin addini a cikin rayuwar bil adama da kuma yadda ya kamata mutum musulmi ya yi aiki da koyarwar addininsa a cikin rayuwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan tasirin addini a cikin rayuwar bil adama da kuma yadda ya kamata mutum musulmi ya yi aiki da koyarwar addininsa a cikin rayuwa. Za a gudanar da wani zaman taro kan tasirin addini a cikin rayuwar bil adama da kuma yadda ya kamata mutum musulmi ya yi aiki da koyarwar addininsa a cikin rayuwa. 507297
captcha